Nafisat Abdullahi asalin sunan ta shine Nafisat Abdurrahman Abdullahi Amma anfi sanin ta da Nafisa Abdullahi ko Kuma Nafisa Sai Wata Rana. An haife ta a ranar 23 ga watan janairu a shekara ta 1991.
An haifi jaruma Nafisat abdullahi a ranar 23 ga watan Janair a shekara ta dubu ɗaya da ɗari Tara da casa'in da buyu 1992. Ta fara karatun ta na secondary a garin Jos Kuma ta karasa a Abuja. A shekarar 2013 an dakatara da ita daga shirin finan kannywood saboda ta karya doka.[1]
Share this
SUBSCRIBE OUR NEWSLETTER
SUBSCRIBE OUR NEWSLETTER
Join us for free and get valuable content delivered right through your inbox.